Aikin Tela da dinki a garin Kaduna

A wanna bidiyo mun tattauna da Muhammad Ibrahim, madinki a garin kaduna, in da ya fada mana yadda ya fara dinki da aiki tela, kuma bayan na wani irin kalubale da barazana ya fuskanta a kasuwancin shi.