Ilimin kimiya a Arewacin Nigeria

shawarwari zuwa ga mata a arewacin nigeria a kan engineering. Maryam Ibrahim ta ba da shawara a kan yadda mata za su yi domin ilimin kimiya.   Za ku iya sauraro a kasa:

Hakuri a Kasuwanci Kannywood

a Wannan bidiyon Umar Gombe ya ba da shawara a kan kasuwanci a Arewa.   zaka iya kallon Wasu bidiyoyin a shafikan nan: