Sana’ar daukan Hoto A arewa

A Wannan bidiyo mun tattauna da sani maikatanga photography. shekara 26 a Sana’ar daukan hoto, kuma da kalubale da barazana da ya fuskantan a Sana’ar.

za ku iya tuntubar Sani Maikatanga a shafin kasa:

https://sanimaikatanga.com

za ku iya sauraro kuma a shafin kasa: