Shawarwari zuwa ga matasa

a wannan bidiyo mun tattauna da Laila Ali Othman, akan aikin gyare gyaren gıda da wajen kasuwanci. Laila ta ba wa matasan arewacin Nigeria shawarwari akan neman kudi a Arewa.

Laila Ali Othman: http://www.superblandninteriors.com/i…

zaka iya kallon Wasu biyoyin a shafikan nan: