Minti daya Mai amfani

A wannan satin mun sake sabin bidiyoyi minti daya masu amfani daga bakin Aisha Falke, Hauwa Liman da kuma Sheikh Jafar Mahmoud Adam.

Sai mako mai zuwa zamu sake sabon shiri… A saurare mu…