Tallafin da OPendiaries Ke ba dawa

A Wannan gidiyo mun tattauna da Fatima Fouad Hashim a kan tallafi wadda Opendairies Foundation ke ba wa talakawa a arewacin Nigeria. Fatima ita ce Ta samar da Opendiaries foundation saboda jin matsalolin da mutane su ke fuskanta domin ba su tallafi, a saurara lafiya.

Zaku iya sauraro a kasa: