Taimakawa matasa a arewacin Nigeria| Hauwa Liman

A wannan bidiyo mun tattauna da Hauwa liman yadda matasa ya kamata mu dage, mu jajirce wajen fara sana’a, da matsololin da ke damun yawancin matasa a arewacin Nigeria.

Zaku iya sauraro a shafin kasa: